L. Mah 20:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga cikin waɗannan duka akwai zaɓaɓɓun mutane bakwai, bahagwai. Kowannensu yana iya ya baraci gashi guda da majajjawa ba kuskure.

L. Mah 20

L. Mah 20:8-17