L. Mah 20:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashi ɗaya daga goma na Isra'ilawa su ba da abinci ga sojoji. Sauran jama'a kuwa su je su hukunta Gibeya saboda muguntar da ta aikata cikin Isra'ila.”

L. Mah 20

L. Mah 20:9-12