L. Mah 19:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su biyu kuwa suka zauna suka ci suka sha tare. Har yanzu mahaifin mace ya sāke ce masa, “Ina roƙonka ka ƙara kwana, ka saki jikinka ka more.”

L. Mah 19

L. Mah 19:1-13