L. Mah 19:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan mutumin ya tafi ya yi bikonta. Ya tafi da baransa da jaki biyu. Da ya zo gidan mahaifinta, sai ta shigo da shi gidan, mahaifin ya karɓe shi da farin ciki.

L. Mah 19

L. Mah 19:1-12