L. Mah 19:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma 'yan iskan ba su yarda ba, sai Balawen ya fitar da ƙwarƙwararsa gare su. Suka yi mata faɗe, suka wulakanta ta dukan dare har kusan wayewar gari, sa'an nan suka ƙyale ta.

L. Mah 19

L. Mah 19:16-30