L. Mah 19:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsohon kuwa ya fito wurinsu, ya ce musu, “A'a, 'yan'uwana, kada ku yi mugun abu haka, wannan ya sauka a gidana, kada ku yi wannan rashin kunya.

L. Mah 19

L. Mah 19:21-29