L. Mah 19:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ga wani tsoho yana komowa daga gona da yamma. Tsohon kuwa mutumin ƙasar tudu ta Ifraimu ne, yana zama a Gibeya, amma mutanen Gibeya kabilar Biliyaminu ne.

L. Mah 19

L. Mah 19:8-25