L. Mah 19:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin nan ba sarki a Isra'ila. Sai wani Balawen da yake zama a wani lungu na ƙasar tudu ta Ifraimu ya ɗauko wata mace daga Baitalami ta Yahudiya ta zama ƙwarƙwararsa.

L. Mah 19

L. Mah 19:1-2