L. Mah 17:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya mayar mata da azurfar, ta ɗibi azurfa ɗari biyu ta ba maƙerin azurfa, shi kuwa ya sassaƙa gunki ya kuma yi na zubi. Aka ajiye su a gidan Mika.

L. Mah 17

L. Mah 17:1-13