L. Mah 17:12-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

12. Mika kuma ya naɗa shi ya zama firist ɗinsa. Ya kuwa zauna a gidansa.

13. Sa'an nan Mika ya ce, “Yanzu na sani Ubangiji zai sa mini albarka, da yake na sami Balawe ya zamar mini firist.”

L. Mah 17