L. Mah 16:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai shugabannin Filistiyawa suka kawo wa Delila sababbin tsarkiyoyi guda bakwai waɗanda ba su bushe ba. Ta kuwa ɗaure shi da su.

L. Mah 16

L. Mah 16:1-13