L. Mah 16:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Delila kuwa ta ce wa Samson, “Ina roƙonka ka faɗa mini inda babban ƙarfin nan naka yake, da kuma yadda za a ɗaure ka ka rasa kuzari.”

L. Mah 16

L. Mah 16:1-12