L. Mah 16:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Samson ya kama ginshiƙai biyu da suke a tsakiya, waɗanda suke ɗauke da gidan. Ya riƙe su da hannunsa biyu, ɗaya a kowane hannu, sa'an nan ya jingina jikinsa a kansu,

L. Mah 16

L. Mah 16:22-31