L. Mah 16:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gidan kuwa yana cike da mutane mata da maza. Shugabannin nan biyar na Filistiyawa suna wurin. Akwai mutum dubu uku mata da maza, a kan benen da suka zo kallon wasan Samson.

L. Mah 16

L. Mah 16:23-31