L. Mah 16:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Filistiyawa fa suka kama shi, suka ƙwaƙule idanunsa, suka gangara da shi zuwa Gaza. Suka ɗaure shi da sarƙoƙin tagulla. Ya yi ta niƙa a kurkuku.

L. Mah 16

L. Mah 16:19-28