L. Mah 16:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka faɗa wa mutanen Gaza, Samson yana nan. Suka kewaye wurin, suka yi fakonsa a ƙofar garin dukan dare. Suka yi shiru dukan dare, suka ce wa junansu, “Za mu jira sai gari ya waye sa'an nan mu kashe shi.”

L. Mah 16

L. Mah 16:1-7