L. Mah 16:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Delila ta ce masa, “Ƙaƙa za ka ce kana ƙaunata, alhali kuwa ba na a zuciyarka? Sau uku ke nan ka maishe ni shashasha, ba ka faɗa mini inda ƙarfin nan naka yake ba.”

L. Mah 16

L. Mah 16:11-20