L. Mah 16:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Delila kuma ta ce wa Samson, “Ga shi, ka yi mini ba'a, ka ruɗe ni. Ina roƙonka, ka faɗa mini yadda za a ɗaure ka.”

L. Mah 16

L. Mah 16:9-13