L. Mah 15:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya sa wa jiniyar wuta, ya sake su zuwa cikin hatsin Filistiyawa. Suka ƙone dammunan hatsi, da hatsin da take a tsaye, da gonakin zaitun.

L. Mah 15

L. Mah 15:1-14