L. Mah 15:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce masa, “Mun gangara zuwa wurinka don mu ɗaure ka, mu miƙa ka gare su.”Samson ya ce musu, “Ku rantse mini idan ba ku ne da kanku kuke so ku kashe ni ba.”

L. Mah 15

L. Mah 15:9-19