L. Mah 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ɗebo zuman a hannunsa, yana tafe yana sha, har ya isa wurin iyayensa, ya ba su, suka sha, amma bai faɗa musu daga cikin gawar zaki ya ɗebo zuman ba.

L. Mah 14

L. Mah 14:5-18