L. Mah 14:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ruhun Ubangiji kuwa ya sauko a kansa da iko, sai ya yaga zakin da hannu, kamar yadda akan yayyage ɗan akuya. Amma bai faɗa wa iyayensa abin da ya yi ba.

L. Mah 14

L. Mah 14:1-9