L. Mah 14:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iyayensa ba su san al'amarin nan daga wurin Ubangiji ne ba, gama Ubangiji yana so wannan ya zama sanadin yaƙi da Filistiyawa, gama a lokacin nan Filistiyawa ne suke mulkin Isra'ilawa.

L. Mah 14

L. Mah 14:1-8