L. Mah 14:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya hauro zuwa gida sai ya faɗa wa iyayensa, ya ce, “Na ga ɗaya daga cikin 'yan matan Filistiyawa a Timna, ina so ku auro mini ita.”

L. Mah 14

L. Mah 14:1-5