L. Mah 14:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai matar Samson ta yi kuka a gabansa tana cewa, “Kai dai maƙiyina ne, ba masoyina ba, ka yi wa mutanena ka-cici-ka-cici, amma ba ka gaya mini amsarsa ba.”Amma ya ce mata, “Ko iyayena ma ban faɗa musu ba, sai in faɗa miki?”

L. Mah 14

L. Mah 14:15-20