L. Mah 12:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana da 'ya'ya maza arba'in, da jikoki maza talatin, suna hawan jakai saba'in. Abdon ya shugabanci Isra'ilawa shekara takwas.

L. Mah 12

L. Mah 12:13-15