L. Mah 11:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce mata, “Tafi.” Ya sallame ta, ta tafi har wata biyu ɗin. Ita da ƙawayenta kuwa suka yi makokin budurcinta a kan duwatsu.

L. Mah 11

L. Mah 11:33-40