L. Mah 11:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yefta ya gudu daga wurin 'yan'uwansa, ya zauna a ƙasar Tob. 'Yan iska kuwa suka taru wurin Yefta, sukan tafi yawo tare da shi.

L. Mah 11

L. Mah 11:1-5