L. Mah 11:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ruhun Ubangiji kuwa ya sauko wa Yefta, sai ya tashi ratsa Gileyad da Manassa zuwa Mizfa ta Gileyad, daga can ya haura zuwa wurin Ammonawa.

L. Mah 11

L. Mah 11:22-38