L. Mah 11:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka ni ban yi maka laifi ba, kai ne kake yi mini laifi da kake yaƙi da ni. Ubangiji ne alƙali yau, zai shara'anta tsakanin Isra'ilawa da Ammonawa.”

L. Mah 11

L. Mah 11:23-30