L. Mah 11:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Sihon bai amince wa Isra'ilawa su bi ta ƙasarsa, su wuce ba. Ya kuwa tattara mutanensa, ya kafa sansaninsa a Yahaza, ya yi yaƙi da Isra'ilawa.

L. Mah 11

L. Mah 11:13-29