L. Kid 9:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wani lokaci girgijen yakan yi 'yan kwanaki ne kawai bisa alfarwar. Tashinsu da zamansu sun danganta ga umarnin Ubangiji.

L. Kid 9

L. Kid 9:13-23