L. Kid 9:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada su bar kome daga cikinsa ya kai gobe, kada kuwa a fasa ƙashinsa, sai su yi shi bisa ga dukan umarnin Idin Ƙetarewa.

L. Kid 9

L. Kid 9:8-19