L. Kid 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa Haruna ya yi. Ya kakkafa fitilun yadda za su haskaka a gaban alkukin, kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.

L. Kid 8

L. Kid 8:1-8