L. Kid 8:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan haka Lawiyawa suka shiga alfarwa ta sujada don su yi aiki a gaban Haruna da 'ya'yansa maza, kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa a kan Lawiyawa, haka kuwa suka yi musu.

L. Kid 8

L. Kid 8:12-24