L. Kid 8:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa da Haruna kuwa da dukan taron Isra'ilawa suka yi wa Lawiyawa yadda Ubangiji ya umarce Musa, haka kuwa Isra'ilawa suka yi musu.

L. Kid 8

L. Kid 8:10-21