L. Kid 8:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama dukansu an ba ni su daga cikin Isra'ilawa a maimakon dukan waɗanda suka fara buɗe mahaifa, wato dukan 'ya'yan farin Isra'ilawa. Na karɓi Lawiyawa su zama nawa.

L. Kid 8

L. Kid 8:13-25