L. Kid 7:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma bai ba 'ya'ya maza na Kohat kome ba, domin aikinsu shi ne lura da kayayyaki masu tsarki waɗanda ake ɗauka a kafaɗa.

L. Kid 7

L. Kid 7:1-12-83