L. Kid 7:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya ce wa Musa, “Bari shugabannin su kawo hadayunsa domin keɓewar bagade, har kwana sha biyu, kowa a ranarsa.”

L. Kid 7

L. Kid 7:1-84-88