L. Kid 6:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko ta mahaifinsa ce, ko ta mahaifiyarsa, ko ta ɗan'uwansa, ko ta 'yar'uwarsa, ba zai ƙazantar da kansa ba, tun da yake ya keɓe kansa ga Allahnsa.

L. Kid 6

L. Kid 6:1-13