L. Kid 6:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A dukan kwanakin nan da ya keɓe kansa, kada ya ci kowane irin abu da aka yi da kurangar inabi, ko da ƙwayar inabi ko da ɓawonsa.

L. Kid 6

L. Kid 6:1-14