L. Kid 6:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma keɓaɓɓen ya aske sumarsa a ƙofar alfarwa ta sujada, sa'an nan ya kwashe sumar, ya zuba cikin wutar da take ƙarƙashin hadaya ta salama.

L. Kid 6

L. Kid 6:16-23