L. Kid 6:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da kwandon abinci marar yisti da aka yi da lallausan gari kwaɓaɓɓe da mai, da ƙosai wanda aka yayyafa masa mai, da hadaya ta gari, da hadayu na sha.

L. Kid 6

L. Kid 6:10-22