L. Kid 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai firist ya miƙa ɗaya don hadayar zunubi, ɗaya kuma don hadayar ƙonawa, ya yi kafara dominsa, gama ya yi zunubi saboda gawa. A wannan rana zai sāke keɓe kansa.

L. Kid 6

L. Kid 6:7-18