Bari ruwan nan ya shiga cikinki, ya sa cikinki ya kumbure, cinyarki kuma ta shanye.”Sai matar ta amsa, ta ce, “Amin, amin, Ubangiji ya sa ya zama haka.”