L. Kid 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su kuma ɗauki shuɗin zane su rufe alkuki, da fitilunsa, da hantsukansa, da farantansa, da dukan kwanonin man da akan zuba masa.

L. Kid 4

L. Kid 4:8-19