L. Kid 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai su shimfiɗa shuɗin zane a kan tebur na gurasar ajiyewa, sa'an nan su dībiya farantai, da cokula, da kwanonin, da butocin hadaya ta sha, da gurasar ajiyewa.

L. Kid 4

L. Kid 4:1-10