L. Kid 4:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka ba kowannensu aikinsa da ɗaukar kaya bisa ga umarnin da Ubangiji ya yi wa Musa. Haka kuwa aka ƙidaya su kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.

L. Kid 4

L. Kid 4:29-49