L. Kid 4:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne aikin iyalan 'ya'yan Merari, maza. Aikinsu ke nan duka a alfarwa ta sujada. Itamar ɗan Haruna, firist, shi ne zai shugabance su.

L. Kid 4

L. Kid 4:32-49