L. Kid 4:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne aikin da iyalan Gershonawa za su yi a alfarwa ta sujada. Itamar ɗan Haruna, firist, shi zai shugabance su cikin aikin da za su yi.

L. Kid 4

L. Kid 4:19-49